Majalisar Dokoki tace, dawo da toshon taken kasa Juyin Juya Hali ne a Najeriya. #arewa #Hausa #nigeria #trustradio
Jarumar Kannywood Fati Slow ta rasu. #kannywood #kannywoodcelebrities #arewa #hausa #trustradio
’Yan acaɓa sun kai hari ofishin ’yan sanda a Legas. #kano #arewa #hausa #trustradio
Wacce shawara ce kuke son bai wa yaranku ko yaran da ke kusa da ku? #arewa #Hausa #Trustradio #viral
Ana shirya motocin Sarki Aminu Ado Bayero don tafiya Gidan Rumfa (HOTUNA: Abba Adamu) #arewa #kano #hausa #trustradio
Ana zargin ’yan Najeriya da satar N720m a wurin aikinsu. #arewa #hausa #nigeria #trustradio
Now on air!!!! Www.trust-radio.gr και ελα να περασουμε μια ομορφη μουσικη βραδια…. #trust #trustradio #vradinessinantiseis #tasikokkala #nowonair
Majalisar Dokokin Kuros Riba ta tsige kakakinta Elvert Ayambem. #arewa #hausa #trustradio #fyp
KALLABI TSAKANIN RAWUNNA. #arewa #jigawa #trustradio #nigeria
Direba ya take soja har lahira a Legas. #arewa #hausa #foryou #foryoupage #trustradio #lagos
Majalisar Kano za ta yi wa dokar masaratu gyaran fuska. #arewa #kano #hausa #trustradio
Mahara sun kashe mutane 40 a Filato. #arewa #north #hausa #trustradio
Masu garkuwa na neman N30m kan yara 3 a Kaduna. #arewa #hausa #fyp #trustradio
KO KUN SAN...? #arewa #Hausa #Trustradio
KALLABI TSAKANIN RAWUNA #arewa #foryou #nigeria #trustradio
A reporter with the Foundation of Investigative Journalism (FIJ), Daniel Ojukwu, who was detained by the Police has regained freedom. #foryou #fyp #Trustradio
Ikeja Electric Reduces Electricity Tariff For ‘Band A’ Customers. #lagos #nigeria #foryou #trustradio
Gidan Malam Shekarau ya yi gobara. #kano #hausa #arewa #trustradio
Student dies inside Abuja varsity gym . #abuja #foryou #fyp #trustradio
Yaya kuke kallon wannan lamari? #arewa #nigeria #hausa #trustradio
Matar aure ta lakada wa mijinta duka. #arewa #lagos #hausa #trustradio
Trust Radio, the voice that speaks the way Nigerians understand. Coming live at the heart of Abuja 92.7FM. Anticipate! #trusttvnews #trustradio
Tsohon gwamnan Jihar Binuwai Samuel Ortom ya yi kira ga tsohon Gwmaman Jihar Kogi Yahaya Bello da ya fito daga inda ya buya ya fuskanci tuhume-tuhumen da Hukumar Yaki da Masu yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta'annati (EFCC) take yi mishi. #efcc #kogi #benue #arewa #nigeria #trustradio
Chelsea sun zura ƙwallon nasara a ƙarshen Lokaci amma Alƙalin wasa ya kashe ta. #premierleague #arewa #trustradio #chelsea #astonvilla
Now on air…. #tasikokkala #trustradio #vradinessinantiseis #nowonair
Now on air!!! #tasikokkala #trustradio #vradinessinantiseis #nowonair #webradio
Get ready to tune in to our radio station on 92.7 FM. #TrustRadio #comingsoon.
The rhythm you can Trust! Trust Radio coming to the heart of Abuja, 92.7FM Anticipate. #trusttvnews #trustRadio
Shugaban hukumar leken asirin Isra’ila ya yi murabus. #isreal #iran #arewa #trustradio
Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta tabbatar da rasuwar mutane uku a garin ’Yar Gwanda da ke Karamar Hukumar Tsanyawa a jihar a lokacin da suka yi kokarin shiga masai don dauko wata wayar hannu daga ciki. #arewa #hausa #kano #trustradio
An ceto Dalibar Chibok da ciki da ’ya’ya 3 a Borno. #borno #arewa #hausa #trustradio
Tsaftar Muhalli: An dawo da sharar karshen wata a Gombe. #Arewa #Gombe #Hausa #trustradio
Ni zan zamewa Adam Zango matar mutukaraba idan har ya yarda zai aure ni, Cewar Ruƙayya Abdurrahman. #arewa #hausa #kannywood #trustradio
Amurka ta gargadi Isra’ila kan shirin kai wa Iran hari. #america #hausa #arewa #trustradio
Daliban Chibok 21 sun dawo gida da ’ya’yan Boko Haram 34 —Rahoto #arewa #chibokgirls #chibok #borno #trustradio
Yadda ’ya’ya 2 ga Sarkin Musulumi suka rasu bayan Karamar Sallah. #arewa #sokoto #hausa #trustradio
Ina mai tabbatar wa Kotu cewa ni namiji ne — Bobrisky #bobrisky #lagos #efcc #trustradio
#taiwan #eartquake #foryou #trustradio
#senegal #trustradio #foryou #fyp
Gwamnatin Zamfara ta ayyana dokar hana fita a kan iyakokin jihar da jihohin Sakkwato da Katsina daga karfe 7 na dare zuwa 6 na safe. #Zamfara #daudalawal #trustradio #labarina
Ramadan. #ramadan #itikaf #trustradio #arewapeople #fyp
#internationalwomensday #arewa #hausa #north #trending #trustradio
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya karbi bakuncin uwargidan shugaban kasa Sanata Oluremi Tinubu. #kano #arewa #trustradio #abbakabiryusuf #kano
#afcon #arewa #arewapeople #arewa24 #fyp #kannywoodcelebrities #trustradio